fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Kalli Bidiyo Da Duminsa: A karin farko Bidiyon Maryam Yahya Ya bayyana, tace ta samu sauki

Tauraruwar fina-finan Hausa,  Maryam Yahya ta bayyana a Bidiyo q karin farko tun bayan da ta fara rashin lafiya.

 

Maryam ta saka Bidiyon a shafinta na sada zumunta inda aka ganta ta rame kuma alamar rashin karfin jiki a tare da ita.

 

Ta godewa Allah inda tace ta samu sauki.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *