fbpx
Friday, January 21
Shadow

Kalli bidiyo da hotuna yanda IPOB sukawa ‘yansandan Najeriya yankan rago

Bidiyon yanda ‘yan kungiyar ESN karkashin IPOB sukawa wasu ‘yansandan Najeriya yankan rago ya bayyana.

 

Bidiyon ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka rika musu Allah wadai, an ji suna magana da Inyamuranci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *