fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Karka kara cemin tsohon sarkin Kano>>Tsohon Sarkin Kano, Sanusi ya gargadi wani dan siyasa

Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya gargadi tsohon shugaban ma’aikatan jihar Kaduna, Muhammad Sani Abdullahi Dattijo kada ya sake kiranshi da tsohon sarkin Kano.

 

Lamarin ya farune a wajan taron zuba jari a jihar Kaduna bayan Dattijon ya bayyana Sarki Sanusi II da tsohon sarkin Kano.

 

Saidai da Sarki Sanusi ya kama abin magana, ya gargadi Dattijo kada ya sake kiranshi da tsohon sarkin Kano.

 

Yace masa shima zai kirashi da tsohon shugaban ma’aikata, kuma nan gaba zai fahimci abinda hakan ke nufi.

 

Kwanaki kadan da hakan kuwa aka canjawa Dattijo wajan aiki inda ya koma ma’aikatar tattalin arziki ta jihar Kaduna.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *