fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Kalli Bidiyo, Yanda Dan Kallon Liverpool, Sadio Mane ya ginawa garinsa katafaren Asibiti

Tauraron dan kwallon Liverpool,  Sadio Mane ya ginawa garinsa na Bambali dake kasar Senegal Asibitin zamani.

 

Mane ya baiwa Gwamnatin kasarsa Asibitin wanda ya gina akan €530,000.

 

Mane dane wajan babban Limamin garin, a baya ya gina musu babbar makaranta, sannan yana da aniyar gina post Office da kuma Gidan Mai.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *