fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Kalli bidiyon barin wutar da aka yi tsakanin ‘yan Bindiga da jami’an tsaro a Anambra

An yi barin wuta tsakanin jami’an tsaro da ‘yan Bindiga a Idemili na Jihar Anambra bayan da ‘yan Bindiga suka kaiwa jami’an tsaro harin kwantan bauna.

 

Saidai jami’an tsaron sun dakile harin inda suka kashe 5 daga cikin maharan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *