A yaune dai Boko Haram suka wallafa bidiyon dake nuna cewa, sune suka harbo jirgin yakin Sojojin Najeriya.
Bidiyon ya nuna Jirgin a kasa da kuma gawar sojan da yake tukashi.
Boko Haram Releases Video Showing How They Shot-Down The Nigerian Air Force Jet, Killing The Pilots On Board. #HarassBuhariOutOfLondon pic.twitter.com/sA6w7ARzli
— Somto Okonkwo (@General_Somto) April 2, 2021