fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Kalli Bidiyon da Zouma ya jawo Arsenal ta ci Chelsea, yana ta shan caccaka

A jiyane wasan Arsenal da Chelsea ya kare da sakamakon 1-0 bayan kwallon da E.S Rowe ya samu a sama ya ci.

 

Kwallon ta jawo cece-kuce saboda dan wasan baya na Chelsea, Zouma ne ya jawota bayan da ya baiwa Jorginho dake tsakiyar ‘yan wasan Arsenal kwallon, shi kuma ya mayarwa da Gola ita.

 

Saidai duk da haka, wasu sun dorawa Jorginho laifin cin kwallon.

 

 

Masoya kungiyar da masu sharhi akan al’amuran yau da kullun sun hau shafukan sada zumunta suna ta cece-kuce akai.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *