fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kalli bidiyon kayatacciyar kwallon da Toni Kroos ya ciwa Real Madrid a wasan da ta wa Valencia 3-1

Kwallon da tauraron dan kwallon Real Madrid, Toni Kroos ya ciwa kungiyar tashi a wasan da suka buga jiya da Valencia na gasar cin kofin Super Cup ta dauki hankula sosai.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Kroos ne ya fara ciwa Madrid kwallo ana mintuna 15 da fara wasa inda ya ci ta daga bugun kona yayin da ya mamayi golan Valecia. Isco da Modric ne suka ciwa Madrid sauran kwalayen 2 inda Valencia ta saka kwallo 1.

A haka aka tashi wasan 3-1.

Kalli bidiyon kwallon Kroos data kayatar ake ta magana akanta:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *