fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Kalli Bidiyon Kuskuren Turanci da Sanata Ali Ndume yayi da ya jawo cece-kuce

 

Sanata Ali Ndume daga jihar Borno yayi kuskuren turanci a wani bidiyo dake ta yawo a shafukan sada zumunta.

 

Sanata Ndume ya bayyana cewa, “we’re expecting light at the end of the toilet”

Amma daga baya ya gyara zuwa cewa, “we’re expecting light at the end of the tunnel” lamarin ya dauki hankula a shafukan sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *