fbpx
Monday, November 29
Shadow

Kalli bidiyon kwallaye 3 da Manchester United tawa Tottenham

Manchester United ta farfado daga rashin nasarar da take fama da ita a gasar Premier League.

 

A wasan da suka buga na yammacin yau, Manchester United tawa Tottenham 3-0.

 

Cristiano Ronaldo ne ya fara ciwa Manchester United kwallon farko inda kuma ya baiwa Edinson Cavani taimako ya ci kwallo ta 2.

 

Marcus rashford ne ya ciwa Manchester United kwallo ta 3 kuma ta karshe a wasan.

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *