fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kalli bidiyon Ministan tsaro rike da Bindiga da ya jawo cece-kuce

Ministan tsaro, Bashir Salihi Magashi kenan a wannan bidiyon inda aka ganshi rike da Bindiga.

 

Lamarin ya jawo cece-kuce musamman lura da matsalar tsaro da ta yi yawa a kasarnan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *