fbpx
Monday, October 25
Shadow

Kalli Bidiyon motar Miliyan 200 da Abdulsaman Rabiu ya baiwa Sarkin Kano kyauta

Me kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya baiwa me martaba Sarkin Kano,  Alhaji Aminu Ado Bayero kyautar Motar Rolls Royce. Motar dai an yi kiyasin ta kai Naira Miliyan 200.

 

Motar kirar shekarar 2021 ce.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *