fbpx
Monday, September 27
Shadow

Kalli bidiyon tulin ‘yan Bindigar da aka kama a Zamfara suna cewa Wallahi daga yau sun daina

Sojojin Najeriya sun ci gaba da zubawa ‘yan Bindigar dake tare mutane suna kashewa da sace dabbobi da kuma garkuwa dan neman kudin fansa.

 

Wasu daga cikinsu an kamasu inda aka tarasu waje daya.

 

A wani Bidiyon da hadimin Gwamnan jihar Kaduna, A dallah Yunus Abdallah ya wallafa, a  ga ‘yan Bindigar na ta rantsuwar cewa sun daina, ba zasu kara ba.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *