fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Kalli Bidiyon wani dan kasar Africa ta kudu da ya saci injin ATM

A yayin da ake ci gaba da Zanga-Zangar kyamar kama tsohon shugaban kasar Africa ta Kudu, Jacob Zuma,  ana ta ganin Abubuwan mamaki.

 

Sama da mutane 70 ne suka mutu, sannan an kama sama da 1000.

 

A wannan bidiyon, wani ne ya saci injin ATM zai kai gida.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *