fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Kalli bidiyon wani daya ce sai yarinya me bara ta simbaceshi sannan ya bata sadaka da ya jawo masa Allah wadai

Bidiyon wani matashi ya watsu sosai a shafukan sada zumunta bayan da aka ganshi yana sumbatar karamar yarinya ta gilashi.

 

Yarinyar me bara yace sai ta sumbaceshi sannan zai bata kudi, kuma haka aka yi.

 

Saidai da dama sun yi Allah wadai da hakan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *