fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Kalli bidiyon wani shugaban Africa da bashi da lafiya amma yana neman tazarce

Wannan wani bidiyon shugaban Africa ne da yake yawo a shafukan sada zumunta inda aka ganshi yana neman tazarce.

 

Shugaban baya iya tsayawa da kyau amma duk da haka bai hakura da mulkin ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *