fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Abdulrashid Bawa ya fadi aka taimaka masa ya fice daga fadar shugaban kasa

An samu Rahotannin cewa shugaban hukumar yaki da rashawa, Abdulrashid Bawa ya yanke jiki ya fadi ana tsaka da wani taro a fadar shugaban kasa.

 

Wannan Bidiyon yanda ya fadi ne kuma aka taimaka masa ya fice daga fadar.

Saidai EFCC tace yana cikin koshin lafiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *