fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka lakadawa Rafali duka a Kano

Wai Alkalin wasa, Rafali ya sha duka a hannun ‘yan Kallo a Kano.

An buga wasan ne tsakanin Shekarau Babes da DMD wanda aka tashi da sakamakon 1-1. Akwai ‘yansanda a wajan amma abin ya fi karfinsu.

Magoya bayan kungiyar dake gida ne suka lakadawa alkalin wasan duka saboda basu samu nasarar dauke maki 3 na wasan ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *