fbpx
Friday, May 14
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Ango yaki yadda Amaryarsa ta yi rawa a gaban mahalarta Bikinsu

Wannan bidiyin ya yadu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga yanda wani Ango ya ki yadda Amaryarsa ta yi rawa a gaba mahalarta shagalin bikinsu.

 

MC din yace angon yayi rawa inda yaki yadda, saidai an ce tunda shi ba zaibyi ba, Amaryar ta yi, nan ma dai yaki amincewa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *