fbpx
Friday, April 23
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Bola Tinubu ya kira matar Mataimakin Shugaban kasa, Dolapo Osinbajo a matsayin Matar Shugaba Buhari

Jigo a jami’iyyar APC kuma tsohon Gwamnan jihar Legas, Bola Ahmad Tinubu ya tafka kuskure a yayin jawabin da yayi na waja taron kaddamar da Littafi kan tarihin rayuwar matar Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari.

 

Da yake gaishe da manyan baki a wajan, Tinubu da ya zo kan matar mataimakin Shugaban kasa, Dolapo Osinbajo ya bayyana ta da cewa matar shugaban kasace.

 

Saidai bayan wannan kuskure ya da yi Shiru na wasu ‘yan Mintuna kamin ya ci gaba da jawabi.

 

“Your excellency President Muhammadu Buhari, ably represented by the chief of staff; his excellency the vice president, Yemi Osinbajo; her excellency first lady, Aisha Muhammadu Buhari; your excellency wife of the president, Dolapo Osinbajo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *