fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kalli bidiyon yanda Bom ya tarwatsa motar sojoji kai tsaye

Wannan hoton bidiyone da ya nuna yanda wani soja dake fagen yaki ke daukar kansa hoton bidiyo yana cikin mota,yayin da wata motar sojojin ke binshi a baya, kwatsam sai aka harbo bam daya tarwatsa motar bayansu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hoton bidiyon ya dauki hankuka sosai.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *