fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda daya daga cikin shanun da aka siyo daga kasar Amurka ta kucce a filin jirgin sama

Jihar Ekiti ta siyo Shanu daga New Jersey ta kasar Amurka wanda kuma sun iso Najeriya.

 

Shanun guda 250 ne saidai yayin da ake saukesu daga cikin jirgin, daya ta kucce inda ta rika bin ma’aikatan da gudu.

 

Amma an samu Shawo kanta daga baya.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *