fbpx
Monday, October 25
Shadow

Kalli bidiyon yanda gwamna Matawalle ya baiwa sojoji makudan kudi

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya gamu da sojoji akan hanyar.

 

A wani bidiyo da ya bayyana a shafukan sada zumunta an ga yanda sojojin ke jinjina masa.

Sannan anga yanda ya kwaso makudan kudade ya basu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *