fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Hadiza Gabon ta nuna motocinta masu tsada

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka na Bikin Sallah.

 

Gabon ta saka hoton a shafinta na sada zumunta inda ta kuma saka Hoton Bidiyo kusa da garejin motocinta masu tsada.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *