fbpx
Friday, May 14
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Jama’ar gari ke ta kansu yayin Boko Haram ke Kone-Kone a Geidom jihar Yobe

A harin da Boko Haram suka kai a garin Geidom na jihar Yobe inda nan ne mahaifar shugaban ‘yansandan Najeriya, Usman Baba, sun kona kayayyakin Gwamnati.

 

A wani Bidiyo da Daily Trust ta wallafa ta bayyana cewa jama’a na gudun tsira yain da Boko Haram din ke Kone-Kone.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *