fbpx
Friday, May 14
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Jirgin yakin Sojojin Najeriya ya harbawa Sojojin Kasa Bamabamai maimakon Boko Haram bisa kuskure

Wani bidiyo ya yadu sosai a shafukan sada zumunta inda Wasu sojojin Najeriya suka yi ikirarin cewa, Jirgin yakin Sojojin ya harbawa Sojojin kasa bamabamai maimakon Boko Haram bisa kuskure.

 

An dai ji sojan na kukan cewa a kawo musu dauki.

 

Babu dai tabbacin ko a ina aka dauki wannan Bidiyo amma an ga wani hayaki na tashi a baya Sojan dake magana wanda kuma ya bayyana cewa daya daga cikin Motocin yakinsu ne da jirgin yakin yawa ruwan bamabamai.

 

https://twitter.com/ShehuZubair/status/1386526526024335366?s=19

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *