fbpx
Friday, April 23
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Shugaban kasar Kenya, Duk da ba Musulmi bane, ya dakatar da Jawabin da yake yayin da aka fara kiran Sallah

Shugaban kasar Kenya, Uhuru kenyatta ya sha yabo sosai wajan Musulmai yayin da ya dakatar da jawabin da yake a lokacin da ya ji an fara Kiran Sallah.

Lamarin ya farune ranar Litinin a wajan jana’izar Marigayi, Shugaban kasar Tanzania, John Pombe Magufuli da aka yi a Filin Wasa na Jamhuri dake Dodoma a kasar.

Shugaban na cikin jawabin yabo ga marigayo John ne dai aka fara kiran Sallah, kuma nan take ya dakatar da jawabin nasa har sai da aka kammala kiran Sallar sannan ya ci gaba.

Musulman kasar Tanzania da dama sun jinjinawa Shugaba Kenyatta da wannan karamci da ya nunawa Addinin Musulunci inda su ka yi ta masa fatan Alheri.

 

 

A baya hutudole.com ya ruwaito muku yanda Shugaba John ya mutu wanda hakan yasa aka rantsar da mataimakiyarsa, Samia Suluhu a matsayin shugabar kasar

Uhuru who was eulogizing the late president John Magufuli temporarily stopped his speech for two minutes from 12.53 pm to 12:55 pm in honor of the Adhaan in a nearby mosque in Dodoma.

 

The adhan is the Islamic call to prayer, recited by a muezzin at prescribed times of the day.

 

Adhan is called out by a muezzin from the mosque five times a day, a whole day long in the event of religious holidays traditionally from the minaret, summoning Muslims for obligatory prayer.

 

“Poleni wacheni niendelee kwa kusema…” he said after he resumed his speech amid claps.

 

Uhuru sent his condolences to the people of Tanzania saying the two countries will work together.

 

“He was a respected leader in EAC and the world. For several years, he has shown that Africans have the capacity to be independent,” he said.

 

“I am here to mourn a friend, a close friend, we used to talk on a daily basis and we exchanged ideas regarding Kenya and Tanzania and EAC.”

 

Uhuru said he was shocked by Magufuli’s death and had to make it to the funeral.

 

“We will work together, and bring EAC together and I have no doubt that my sister [President] Suluhu, you have been shown the road, it has been opened, go ahead,” Uhuru said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *