fbpx
Monday, September 27
Shadow

Kalli bidiyon yanda Taliban ke Lakadawa mutane duka a Afghanistan

Bidiyo ya bayyana na yanda Taliban ke lakadawa mutane duka da kuma cin zarafinsu akan tituna.

 

BBC ta ruwaito bidiyo inda aka ga yanda Taliban ta jefa wasu mutane 2 cikin bayan mota.

 

Sannan an ruwaito cewa, Taliban ta kashe wani me shago da ta zargi cewa yana sayarwa da abokan gabarta layin waya.

 

Lamarin ya tayar da hankula sosai inda aka rika bayyana fargabar ci gaba da cin zarafin mutanen kasar.

 

Kalli bidiyon a kasa:

Bidiyon

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *