fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kalli bidiyon yanda wasu masu Zanga-Zanga ‘yan Najeriya a Amurka suka fallawa jami’in gwamnati mari

Wasu masu Zanga-Zanga ‘yan Najeriya dake kasar Amurka sun fallawa wani jami’in Gwamnatin tarayya mari.

 

An yi amannar cewa, wanda suka mara din ya je kasar Amurkar ne tare da shugaban kasa, Muhammadu Buhari wajan taron mahakisar dinkin Duniya.

 

Sun falla masa marinne saboda shiga cikinsu da yayi yana kokarin hanasu yin Zanga-Zangar.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *