fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ‘yansanda suka kwace kayan Tsubbu daga hannun masu son kafa kasar Oduduwa

‘Yansanda sun kwace makamai daga hannun masu Zanga-Zangar neman kafa kasar Oduduwa da suka fito a Legas.

 

Hakanan kuma sun bayyana cewa sun kwace hadda kayam tsubbu daga hannunsu, wannan Hoton Bidiyo ne na yanda lamarin ya kasance.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *