fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kalli bidiyon ‘yansanda na tura motarsu ana ta wucewa babu wanda ya tayasu

Motar ‘yansandan Najeriya ta lalace a Ilorin inda aka ga suna ta faman turi.

 

Saidai jama’a sai wucesu suke babu wanda ya dafa musu.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *