fbpx
Monday, November 29
Shadow

Kalli Bishop Kuka na cashewa da masu rawar Gargajiya

Bidiyon babban malamin addinin Kirista a jihar Sokoto, Bishop Kuka na rawa da masu rawar gargajiya ya bayyana.

 

An ga Bishop Kuka na rawa tare da shahararrun masu rawar gargajiyarnan na Afizere daga jihar Filato.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *