fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Kalli biyon bandaki me amfani da wutar lantarki da ake sayarwa akan Naira 350,000

Wannan Bidiyon bandaki me amfani da wutar lantarki ne da ake sayarwa akan Naira 350,000.

 

Ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda akai ta cece-kuce akai.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *