fbpx
Monday, October 25
Shadow

Kalli dan siyasar Najeriya dake sa’ar Shayi

Kansila Hon Dayyabu Lawan daga karamar hukumar Gwarzo ta jihar Kano kenan a wadannan hotunan yana sana’ar shayi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *