fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Kalli dandazon ‘yan IPOB na Zanga-Zanga a Abuja suna neman a Saki Nnamdi Kanu

Da yawan ‘yan haramtacciyar kungiyar IPOB ne suka je babbar kotun tarayya inda akewa Nnamdi Kanu shari’a suka nemi a sakeshi.

 

Hakan ya farune bayan da a yau, ba’a gabatar da Kanu a kotu ba amma mai shari’a, Nyako ya daga karar zuwa watan October.

 

Wasu da aka zanta dasu a wajan, sun bayyana cewa, Nnamdi Kanu ba dan ta’adda bane kuma ba me laifi bane, dan haka a barshi ya ci gaba da rayuwarsa kamar kowa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *