fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Kalli Fasto na kuka bisa zargin Budurwar da ya rabu da ita ta masa sihiri, mazakutarsa ta daina aiki

Wani Fasto me shekaru 47 kenan yake kokawa kan zargin budurwar da ya rabu da ita ta masa sihiri mazamutarsa ta daina aiki.

 

Yace dalilinsa na rabuwa da budurwarsa, Shine tana cin amanarsa, amma da ya rabu da ita, ta gaya masa cewa, zai yi dana sanin hakan dan sai ya raba shi da matarsa.

 

Daily Sun ta ruwaito cewa, ya je ya ga Likita amma a banza.

 

Itama budurwar da aka yi hira da ita ta bayyana cewa da ta ganshi a matsayin malamin coci, ta sha ba zai yaudareta ba amma daga yau ba zai kara yaudarar wata ba.

“Sometimes when I asked to see her, she’d tell me she’s with another man

“I realised this one was trouble so I ended the relationship. That didn’t go well.

“She told me I’ll regret the day I met her and she’d destroy my marriage in any way she could.”

 

“Last month, I tried again but the same thing happened. My heart dropped as my 4-5 hanged its head.

“I really regret what I did to my wife. I want my life back

“When I asked her what she did, she told me I messed with the wrong woman and ended the call.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *