fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Kalli: An gano shafin Facebook na matashinnan da yayi yunkurin tada Bam a cocin Kaduna

An gano shafin Facebook na matashinnan da yayi yunkurin kai harin Bam a cocin Living Faith dake Sabon Tasha, Kaduna. Matashin dai ya bayyana da bakinshi cewa sunanshi Nathaniel Samuel saidai kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN ta bayyana cewa ita kuma ya gaya mata cewa sunanshi Muhammad Sani.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Shafin Facebook na matashin ya bayyana cewa sunanshi Nathaniel Samuel wanda ya fito daga Tafawa Balewa, Jihar Bauchi kuma yake zaune a jihar Kaduna.

An dai rika samun sabanin Rahoto kan sunan matashin tsakanin kungiyar Kiristoci ta CAN da kuma kafafen watsa labarai da kuma hukumar ‘yansanda.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *