fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Kalli gwamnan Najeriya me mataimaka Dubu 2

Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya bayyana cewa ya dauki ma’aikata 2000 tun bayan rantsar dashi a matsayin gwamna.

 

Yace kuma nan gaba zai kara daukar wasu ma’aikatan.

 

Ya bayyana hakane a wajan wani taro da ya faru inda aka yi bikin karramashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *