fbpx
Monday, October 25
Shadow

Kalli Hoto: Wani malamin jami’a ya yanke jiki ya fadi yana tsaka da Sallar Juma’a

Malamin jami’ar LAUTECH ya yanke jiki ya fadi ya mutu ana tsaka da sallar Juma’a

 

Lamarin ya farune a Ogbomosho kamar yanda Siggy.ng ta ruwaito.

 

Bayan faduwar tasa an garzaya dashi Asibiti inda Likitoci suka tabbatar da cewa ya mutu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *