fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Kalli hoton Banbanci Goodluck Jonathan da Shugaba Buhari>>Hadimin Gwamna Ganduje, Abubakar

Biyo bayan gabatar da wayar salula ta farmo da aka kera a Najeriya da shugaba Buhari yayi, Hadimin Gwamnan jihar Kano, Abubakar Aminu Ibrahim ya bayyana banbancin Tsohon Shugaban kasa,  Goodluck Jonathan da Shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Goodluck a watan Disamba na shekarar 2011 ya gabatar da Burodi da ake yinsa da Rogo inda yace hakan zai habbaka tattalin arzikin Najeriya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *