fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Kalli hoton dansanda me mukamin Isfekta da aka kama yana baiwa ‘yan Bindiga hayar makamai

Jami’an ‘yansanda a jihar Cross-Rivers sun kama wani abokin aikinsu me mikamin Insfekta dake sayarwa da kuma baiwa ‘yan Bindiga aron makamai.

 

An gurfanar da wanda ake zargin a jiya, 22 ga watan Yuni. Dansandan me suna Nathaniel Manasseh an gurfanar dashi tare da wanda yake sayarwa da makamai.

 

Saidai dansandan ya bayyana cewa, Sihiri ‘yan Bindigar suka masa suka kwace masa mota da makami, amma shi baya sayar da makamai.

“I was charmed, I can’t really explain what happened and how they dispossessed me of the rifles. I am not a gun runner,” he said. Eonsintelligence 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *