fbpx
Friday, January 21
Shadow

Kalli hoton gawar shugaban ‘yan Bindigar da suka sace mutane a hanyar Abuja da ‘yansanda suka kashe

Shugaban ‘yan Bindigar da suka dawo da sace mutane a hanyar Kaduna zuwa Abuja, Yellow Magaji kenan a wannan hoton.

 

Kakakin ‘yansandan jihar Kaduna, Muhammad Jalige ya tabbatar da kisanshi.

 

‘Yan Bindigar dai sun jera kwanaki kusan 4 suna sace mutane a hanyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *