fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kalli hoton gurgu me garkuwa da mutane da aka kama a Katsina

Jami’an tsaro a jihar Katsina sun kama wani gurgu dake garkuwa da mutane a jihar.

 

Me laifin, Haruna dan shekaru 22 ya fito ne daga karamar hukumar Kankia.

 

An kamashi ne yayin da yake kokarin yin garkuwa da wani Hamisu Salisu wanda shima daga karamar hukumar Kankia din ya fito.

 

Ya kira wanda ya sace iyalansa inda yace ya bashi Miliyan 2 idan yana son sake ganinsu. An kamashi ne yayin da yake kokarin karbar kudin fansar wanda ya sace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *