fbpx
Monday, May 10
Shadow

Kalli hoton Gwamnan jihar Benue lokacin yana yaro

Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya cika shekaru 60.

 

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na daga cikin wanda suka tayashi Murna.

 

A dalilin haka, hotonsa lokacin yana matashi ya bayyana, kamar yanda za’a iya gani a kasa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *