fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Kalli hoton matashinnan da ake zargi da baiwa ‘yan Iska kudi su kashe mahaifinsa

KE DUNIYA: Wannan Shine Matashi Abubakar Mohammed Buba, Wanda Ya Bayar Da Kwangilar Kashe Mahaifinsa Akan Kuɗi Naira Dubu Ɗari Da Goma, Domin Ya Gaji Dukiyarsa a Jihar Neja

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *