fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kalli hoton mutumin da aka kama yana lalata da diyarsa har ta dauki ciki

An kama wani mutum me shekaru 45 dake lalata da karamar diyarsa.

 

An kama mutumin, Olaoluwa Jimoh a jihar Ogun ranar 16 ga watan Satumba saboda dirkawa diyarsa ciki.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, DSP Abimbola Oyeyemi, ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace, yarinyar me shekaru 19 tace a shelarar 2020 ne mahaifinta ya fara mata fyade ta karfin tsiya.

 

Yace yarinyar ce da kanta ta kai karar mahaifin nata inda ta kara da cewa yana mata barazanar kisa.

”The 19 years old victim informed the police that her mother has separated from the father long time ago, and that she has been living with her mother until about two years ago when the suspect asked her to come and be living with him. She decided to report, not minding the threat of her father, when she discovered that she has got pregnant.

Upon the report, the DPO Ode Remo division, CSP Fasogbon Olayemi quickly detailed his detectives to go after the suspect and he was promptly arrested.”the statement read

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *