fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Kalli hoton Soludo da mahaifinsa suna murna

Dan takarar gwamnan jihar Anambra wanda ke kan gaba, Charles Soludo kenan a wadannan hotunan tare da mahaifinsa suna rungumar juna saboda murna.

 

Zuwa yanzu dai INEC bata bayyana wanene yayi nasara a zaben ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *