fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Kalli hoton tsohon dansandan da aka kama da kwaya

Hukumar sojoji a jihar Filato sun kama wasu mitane 2 da kullin tabar wiwi 320.

 

Sun boye kwayoyin ne a cikin motarsu me kirar Toyota Camry, kamar yanda jami’in sojojin, Major Ishaku Takwa ya bayyana.

 

Daya daga cikin wanda aka kama, Patrick Kalu, tsohon dansanda ne me kimanin shekaru 60, sai kuma, sai kuma Friday Kalu me shekaru 40.

 

An kamasu ne akan titin Manchok Riom an kuma kwace jakar kudinsu me dauke da 16,100 da kuma 2,940.

 

An mikasu wajan hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *