fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Kalli Hoton wani katoton maciji da Sojojin Najeriya suka kashe a dajin sambisa

Wannan wani Maciji ne da Sojojin Najeriya suka kashe a dajin Sambisa.

 

Macijin ya rika cinye dabbobin mutane amma a karshe dai an kasheshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *