fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Kalli hoton yanda Yahudawan Isra’ila suka je Kasar Falasdinawa a matsayin ‘yan gudun Hijira a shekarar 1947

Yahudawa da kasashen Turawa da yawa suka kisu, ashekarar 1947, sun koma kasar Falasdinawa da zama a matsayin ‘yan Gudun Hijira.

 

Yahudawan sun sha Alwashin ba zasu je wata kasar Turawa ba saboda basu yadda dasu ba, dan haka suka zabi falasdinu.

 

Saidai shekara daya bayan da suka je wajan, a shekarar 1948, Yahudawan sai suka fara mamaye gidajen Falasdinawa, suna korarsu, a shekarar dai ne suka kuma kafa kasarsu ta Isra’ila, ta hakane yakin da suke kai a yanzu ya samo Asali kenan.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *